Abun Bakin Ciki
Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa rundunar 'yan sanda Najeriya da ke kowacce jiha na cigaba da sanar da kama matasan da ake zargi da fakewa da zanga-zangar
Ministan harkokin cikin gida a Italiya Luciana Lamorgese ya ce ƴan sanda zasu cigaba da kare ƴanƙasa daga kungiyoyin masu aikata laifuka koda kuwa suna halin
Daga cikin mutanen 157 da aka kama akwai wadanda ake zargi da aikata fashi, satar shanu, fyade, garkuwa da mutane da kuma wadanda suka barnata kayan hukuma da
A ranar Alhamis ne wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan daba ne sun yi musayar wuta da dakarun rundunar soji a kauyen Gidan Goga da ke yankin karamar hukumar Ma
Gwamna Fintiri ya saka dokar ta baci a jihar Adamawa bayan matasa sun fake da zanga-zangar ENDSARS domin cigaba da tafka barna a ma'adanan gwamnati da gine-gine
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta samu nasarar dakile wani mummunan harin 'yan bindiga a karamar hukumar Safana. Sai dai, a yayin musayar wuta tsakan
A yayin da matasan ke ikirarin cewa suna kwashe kayan abincin da gwamnati ta bayar da sunan tallafin korona, rahotanni sun wallafa yadda mabarnatan ke kwasar du
Abdullahi Bello ya ce, matasan sun kusa halaka shi, a lokacin da ya ke kokarin hana su fasa babban dakin ajiyar abinci da kayayyaki na sansanin. DPOn ya ce an
An rawaito cewa batagarin matasan sun ritsa babban Sarkin a cikin fadarsa, inda suka tarfa shi, babu hanyar ficewa, kafin daga bisani wata tawagar jami'an tsaro
Abun Bakin Ciki
Samu kari