Abun Al Ajabi
Wata mai ciki ta wallafa bidiyon ban dariya a soshiyal midiya don nuna yadda ta ji kwadayin konannen abinci. Ta dumama abincinta har sai da ta bari ya kone.
Wata yar kasar Birtaniya mai shekaru 102 a duniya, Joyce Jackman, ta bayyana cewa sirrin tsawon ranta ya ta'allaka ne a kan kwanciyar aure mai kyau da ta samu.
Wata tsohuwa mai shekara 123 a duniya ta koka kan rashin samun abokin rayuwa da bata yi ba. Ta nemi ƴan soshiyal midiya su taimaka mata wajen samo abokin rayuwa
Wata matar aure tana bakin ciki cewa mijinta na bata N30,000 ne kacal daga cikin N75,000 da yake dauka duk wata a matsayin albashi. Ta kira shi da kankamo.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa bayan ta ki amsar wayar N120k da ya siyo mata. Budurwar ta haƙiƙance sai ya siyo mata wayar N345k cikin albashinsa na N400k.
Wata matashiya wacce ke tsananin kama da mahaifiyarta ta yi fice a soshiyal midiya bayan ta wallafa wani bidiyo da ke nuna jerin hakoransu masu kama da juna.
Wata matashiyar budurwa ta saki hotunan wani bunsuru da ya fado cikin dakinta daga saman sili yayin da take tsaka da bacci da sanyin safiya, wallafar ya yadu.
Bidiyon wasu yan mata suna dauka tare da shirya biskiti a wani kamfanin yin biskita ya dauka hankalin jama’a a soshiyal midiya inda suka dunga jinjina masu.
Wata budurwa mai matukar wayo ta dauki bidiyon dan gidan da ta gina. Mutane da dama da suka kalli bidiyon sun jinjina mata a kan wannan namijin kokari da ta yi.
Abun Al Ajabi
Samu kari