Abun Al Ajabi
Wani mutumin kasar China ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan an gano shi yana tuka wata mota mai siffar takalmi a kan titi, tsawonsa ya kai mita uku.
Wata mata ta sha suka a soshiyal midiya bayan ta saki wasu hotunan yawon shakatawar da suka je tare da mijin nata. Ta tabbata hotunan mijin basa dauke da fuska.
Hukumar jami’ar AAU ta Edo, ta sallami ma’aikatanta 13 saboda zargin aikata laifuka da suka hada da karyar shekaru, zambar kudi, lalata da kuma aikata rashawa.
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Wata kyakkyawar Bahaushiya ƴar Najeriya, ta shiga cikin jerin sojojin ƙasar Amurka. Budurwar ta zama cikakkiyar sojan Amurka ne bayan sun kammala samun horo.
Wata kyakkyawar budurwa ta tashi tsaye haiƙan wajen neman na kanta. Kyakkyawar budurwa ta buɗe sabon wajen kasuwancinta inda za ta riƙa da gas gaasu buƙata.
Shahaharriyar mai tiƙar rawa a TikTok, Hafsat Fagge wacce aka fi sani Hafsat Baby, ta bayyana cewa yanzu ta tuba kuma a shirye ta ke ta auri kwamandan Hisbah.
Wani magidanci mai ƴaƴa 10 waɗanda dukkanin su mata ne, ya nuna bidiyon su. Bidiyon ya nuna kyawawan ƴan matan na fitowa daga cikin mota gwanin ban sha'awa.
Wata budurwa mai tallar kwai ta zo da sabon salo a sana'arta. Budurwar gwanin ban sha'awa ta jera ƙwayayen tsaf a farantin tallarta, hawa-hawa sai kace bene.
Abun Al Ajabi
Samu kari