Abun Al Ajabi
Wata yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don rokon budurwar mijinta da ta barta ta sarara a gidan aurenta. Ta zargi matar da mijinta zuwa gidan malami.
Kotu ta yankewa shugaban cocin Altar of Solution and Healing Assembly da ke jihar Ribas, Chidiebere Okoroafor, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe mutum 3.
Allah ya yi wa kanin tsohon ministan shari’a kuma AGF, Abubakar Chika Malami, Dr Zubairu Malami rasuwa a ranar Litinin, 5 ga watan Yuni yana da shekaru 55.
Jama'a sun shiga mamaki bayan ganin wani gidan cin abincin da ke ba da abinci ba tare da amfani da mutum ba. Mutane da yawa sun bayyana martaninsu kan hakan.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan matsalar da take fuskanta a gidan aurenta. Ta ce mijinta na shekaru 15 ya fada masa cewa ita ba ajinsa bace.
Mata da miji, wasu wadanni sun ba hammata iska yayin da suke cikin dakinsu. Mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana yadda hakan ya dauki hankali sosai.
Saurayi ya yi watsi da wata budurwa bayan ya gano rayuwar da ta yi da maza da dama a baya. Mutane sun kadu yayin da aka bankado rayuwar matashiyar na baya.
Wani matumi ya ba da labarin yadda mahaifinsa ya mutu bayan ya kashe wata kaguwa a gidansu. Mahaifinsa ya sha gargadinsa da kada ya kashe duk wani abu mai rai.
Wata matashiya bazawara ta garzaya yanar gizo neman wanda za su yi soyayya. Bazawarar tace ba ta da ɗa kuma tana da abinyi inda ta ke neman namiji mai wadata.
Abun Al Ajabi
Samu kari