Abun Al Ajabi
Wani Fasto ya hau kan ruwan cikin wasu mambobin cocinsa a kokarinsa na nuna mu'ujiza ya kuma ce yana da ikon mayar da ruwa zuwa barasa.
Wani saurayi yayi baiko da masoyiyarsa bayan sun dauki tsawon shekaru 10 suna soyayya, lokacin tana da shekaru 17 a duniya.
Labarin wata matashiyar yarinya da ta haihu tun tana makarantar Firamari a lokacin dukka shekarunta bai wuce goma sha daya ba.
Abun mamaki kamar yadda wani mutumi mai shekaru 32, Ross Watson ya dauki hotunan kansa a lokacin da yake cin mahaifar matar sa.
Abun tausayi wata mata mai suna Taslima Khatun Uno ta haifi tagwaye masu kai daya a maimakon da daya da likita ya fada mata zata haifa.
Abun tausayi kamar yadda wannan tsohuwar mai shekaru 101 a duniya ta kula da nakassashen danta mai shekaru 63
An kama wata mai ciki da tayi karyan ciki har na tsawon watanni tara (9), an ganota ne a lokacin da aka kaita asibitin don haihuwa
wani malami a kasar kenya yaba dalibinsa da yafi kowa kyawun hali wata koriyar wando a matsayin kyauta domin ya nuna jin dadinsa
an kama wata tsohuwar goye da gawan jaririn a oshodi dake jihar lagas, ayi zanga-zanga a kanta kafin daga bisani yan sanda suka ceto ta
Abun Al Ajabi
Samu kari