Labarin wani Tsoho dan shekara 77 mai jan mota da wuya

Wani abin mamaki da ban al’ajabi ya faru a jihar Akwa Ibom inda aka samu wanda yafi kowa karfi a jihar, amma fa mai karatu wannan mutumin tsoho ne mai shekaru 77 a rayuwa, tabbas!

Kamar yadda wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook Ibom Tourism ya bada labara, tsohon mai suna Sampson na da karfi matuka wanda har yana kokawa da mutane 10 a lokaci daya, don ba zasu iya sauke hannunsa idan ya daga shi sama.

KU KARANTA:Wai! Dansanda ya ciji direban mota a garin faɗa (Hotuna)

Kamar yadda wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook Ibom Tourism ya bada labara, tsohon mai suna Sampson na da karfi matuka wanda har yana kokawa da mutane 10 a lokaci daya, don ba zasu iya sauke hannunsa idan ya daga shi sama.

Haka zalika an daura ma tsohon mota kirar Golf a wuya, kuma sai daya ja ta na wasu mitoci kafin ya tsaya, duk da wuyansa, ba tare da yayi amfani da hannu ba.

Bugu da kari an sanya mutane 15 don su ja tsoho Sampson, amma duk kokarinsu da karfinsu sun gagara sakamakon tsananin karfin Sampson.

Ga wasu daga cikin hotunan sa:

Labarin wani Tsoho dan shekara 77 mai jan mota da wuya

Labarin wani Tsoho dan shekara 77 mai jan mota da wuya

Labarin wani Tsoho dan shekara 77 mai jan mota da wuya

Labarin wani Tsoho dan shekara 77 mai jan mota da wuya

To fa! Mai karatu mai zaka ce game da tsohon nan?

Asali: Legit.ng

Online view pixel