Malami ya ba dalibinsa kyauta
1 - tsawon mintuna
Wani malami ya yanke shawarar ba daya daga cikin daliban sa kyauta saboda kyawun halin sa.
Wani Malamin yaba dalibinsa da yafi kowa kyawun hali wani koren wando a matsayin kyauta domin ya nuna jin dadinsa ga kyawun halin dalibin.
Malamin mai ‘alfahar’ har ma yiyi hoto tare da dalibin yayinda sauran dalibai wanda ke zaune a kasa suka bisu da kallo.
KU KARANTA KUMA: Buhari ya kai ziyara jihar Osun
An rahoto cewa wannan ya faru ne a yankin Elgeyo Marakwet dake kasar Kenya.
Asali: Legit.ng
Tags: