Abun Al Ajabi
Abun al’ajabi baya taba karewa a duniya wannan yaro dan asalin birnin Karachi da ke kasar Pakistan inda yake iya juya kan shi ta yadda zai iya juya kanshi.
Matashiyar da aka ambata da suna Chinelo Goodluck Nworah ta bayyana yadda ta ciyar da Hausawan dake fama da yunwa bayan ta basu kudin aikin da suka yi mata.
Likitoci masu amfani da na'ura wajen daukar hoton cikin jikin mutum sun bayyana cewa, sun gano wata halittar ta mutum a cikin cikin jaririn tun a farkon watan Y
Ikon Allah sai kallo, jaridar NAIJ.com ta yi karo da wani mutumi wanda tsananin tsawo, wanda har hakan ta kai ga ana ganin babu wani mahaluki a Najeriya kaf day
Wasu kuma bindin nasa suke tabawa domin samun babban tabarraki, da karama, innarsa tace “Jama’a da daman a zuwa ganinsa a kullum, sun yi amanna shine Hanuman Ji
Kimanin shekaru goma sha uku da suka gabata kenan aka haifi wani yaro a kasar Amurka, can jihar Missouri mai suna Tres Johnson, da fuskoki guda biyu..
Wata mahaukaciya ta hafi ‘ya mace a Asaba jihar Delta. Wata mai amfani da shafin Facebook Christian Onwugbolu ta buga hotunan matar da yarinyarta a ranar Juma’a
Da misalin karfe 5 na safe mazurun ke tashi daga barci, sai ya dan ci abinci kadan a matsayin karin kumallo, daga nan sai ya dan yi yawace-yawace abinsa.
Isaac ta bayyana cewa dukka ‘ya’yanta guda biyar sunyi watsi da ita kuma duk kokarinta na son ganin su a banza wannan ne yasa take fatan ta mutu ta huta.
Abun Al Ajabi
Samu kari