Abun Al Ajabi
Wata matashiya ta ba da labari kan yadda ta kama mahaifinta yana saduwa da yar'uwarta, ta nemi shawaran matakin da ya dace ta dauka a kansu.
Wani mutum yayi amfani da kafar shi gurin kama katon maciji.
Wata katuwar macijiya ta hadiye kada, amma saboda kasa narke wa da kadan yayi a cikin ta, ita ma ta mutu.
Wani Fasto ya hau kan ruwan cikin wasu mambobin cocinsa a kokarinsa na nuna mu'ujiza ya kuma ce yana da ikon mayar da ruwa zuwa barasa.
Wani saurayi yayi baiko da masoyiyarsa bayan sun dauki tsawon shekaru 10 suna soyayya, lokacin tana da shekaru 17 a duniya.
Labarin wata matashiyar yarinya da ta haihu tun tana makarantar Firamari a lokacin dukka shekarunta bai wuce goma sha daya ba.
Abun mamaki kamar yadda wani mutumi mai shekaru 32, Ross Watson ya dauki hotunan kansa a lokacin da yake cin mahaifar matar sa.
Abun tausayi wata mata mai suna Taslima Khatun Uno ta haifi tagwaye masu kai daya a maimakon da daya da likita ya fada mata zata haifa.
Abun tausayi kamar yadda wannan tsohuwar mai shekaru 101 a duniya ta kula da nakassashen danta mai shekaru 63
Abun Al Ajabi
Samu kari