Abun Al Ajabi
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, an gudanar da wannan aiki na tiyata a ranar 14 ga watan Mayu, inda kwararrun likitocin suke kyakkyawan zato akan ci gaba da dorewar rayuwar su cikin koshin lafiya sakamakon inganci na nasara.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, wannan lauya ya shigar da korafin sa inda ya game shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma Ministan Shari'a, Abubakar Malami a matsayin masu amsa wannan lamari na korafi a gaban kotun ta tarayya.
Wata dalibar makarantar mai suna Mbafan ta bayyana cewar sun firgita da jin harbe-harbe a makarantar da misalin karfe 12:00 na dare amma saida safe ne suka san cewar an sace malamin na su. 'Yan bindigar na neman Naira miliyan N15m
'Yan sanda sun ce jama'a sun shiga cikin halin dimuwa sakamakon wannan annoba. Mazauna kauyukan na cigaba da tsare yaran su a gida sannan suna jin tsoron fita gonakin su. Jami'in 'yan sanda, Anand Kulkarni, ya shaidawa majiyar mu
Sanata Magnus Abe, Sanata mai wakiltar jihar Ribas ta Kudu maso gabas, ya zargi shugabancin jihar da saba dukkan dokokin zabukan kamar yadda uwar jam’iyya ta gindaya na cewar duk mai sha’awar shiga zabe zai sayi fom din takara sa’
An tabbatar da kimanin rayuka 12 sun salwanta tare da raunatar mutane 5 a wani mummunan hatsarin motoci biyu kirar Volvo da Ford da ya afku a yankin Foursquare dake babbar hanyar Legas da Ibadan a ranar Asabar din da ta gabata.
Shugaban wannan cibiya Mallam Yunusa Zakari Ya'u, shine ya bayyana hakan a yayin da ya jagoranci tawagar mambobin cibiyarsa wajen ziyarar shugaban reshen hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta jihar Kano, Mallam Adamu Amshi.
A ranar Alhamis 19 ga watan Afrilu, babbar kotun birnin tarayya dake zamanta a unguwar Jabi ta ci gaba da sauraron kara tare da gudanar da shari'ar matar nan da ake zargin ta da kashe mijin ta Bilyaminu, watau Maryam Sanda.
A wani bincike da aka gudanar tun a watan Nuwamba na shekarar da ta gabata ya bayyana jerin wasu jihohin Najeriya mafi tarin masu dauke da cutar kanjamau wadda ke karya garkuwar jiki ta dukkan wani bil Adama mai dauke da ita.
Abun Al Ajabi
Samu kari