Abun Al Ajabi
Abun al'ajabi ya afku a tsakanin wasu masu shirin zama mata da miji yayinda auren ya warware tun ba a daura shi ba bayan mijin ya tara da aminiyar amaryar.
Wani magidanci ya shiga hannu inda kotu ta nemi a adana mata shi a gidan gyara hali sakamakon zarginsa da ake yi da hada kai da wasu mutane don sace matarsa.
Wani matashi da ke fama da nakasa ta kafa ya birge yan Najeriya da dama bayan bayyanar hotunansa yana aikin neman na kansa duk da nakasar da yake dauke da ita.
Asirin wani saurayi ya tonu bayan wasu yan mata uku sun gano cewa suna soyayya da saurayi daya ne a shafin Twitter bayan daya daga cikinsu ta wallfa hotunansu.
Rayuwar aure da dadi musamman idan mutum yayi dace da mace ta gari kuma wacce ke matukar sonsa, hakan ce ta kasance da Margaret Wanjira wacce ke son mijinta.
Wani dattijo dan shekaru tamanin ya mutu a wani masauki da ke Dar es Salaam, Tanzania, bayan ya shafe dare yana shakatawa da wata matashiya mai shekara 33.
An gano mazajen su hudu suna wanke fuskokinsu da ruwan kazanta yayinda suke watsa bandir din kudi a kogi, lamarin da ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Babban Limamin Masallacin Al-Furqan, Dr Bashir Aliyu, ya yi fatawar cewa duk wani dan wasan kwaikwayon da ya saki matarsa a shirin fim toh ta saku a gaske.
Yara kyauta ne amma wasu lokutan idan suka yi maka wani barnar sai ka rasa yadda za kayi da su, hakan ta kasance ga wasu iyaye da yaransu suka bata masu mota.
Abun Al Ajabi
Samu kari