Abun Al Ajabi
Mace mai kamar maza kwauri ne babu! Wata budurwa ta birge mutane bayan ta yi bajintar da ake ganin maza da yawa ne za su iya yi ba tare da taimakon kowa ba.
Jami’an tsaro sun damke wani dalibi na kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi, Shehu, sakamakon samunsa da aka yi dauke da bindiga a cikin harabar jami’ar.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun ce wani mai lalurar tabin hankali ya yi ta fasa ihu a cikin masallacin Harami da ke birnin Makka, lamarin ya gigita masu ibada.
Yan Najeriya sun yi cece-kuce kan sauyin da aka samu a shekarun Bola Ahmed Tinubu daga 79 zuwa 69 a shafinsa na Wikipedia a ranar bikin zagayowar haihuwarsa.
Wata mata mai shekaru 30, Blessing Jimoh ta shiga hannun jami'an yan sandan jihar Ondo, bisa zargin kashe mahaifiyar ta, Ijeoma Odo bayan fasto ya ce mayya ce.
Abun al'ajabi baya taba karewa kamar yadda aka samu wasu suka sauya babur mai zaman mutane biyu ya koma na mai daukar mutane har guda takwas a lokaci guda.
Budurwar wacce aka bayyana da suna Jane Onyekwere, ta bayyana cewa ta gaji da tambayar da mutane ke yi mata na yaushe za ta yi aure don haka yanzu ta shirya.
Wani hazikin yaro dan shekara goma sha uku ya nuna bajinta tare da burgewa bayan ya kera wata hadaddiyar motar wasan yara bayan ya yi amfani da kwalin sabulu.
Wani mutumin Najeriya ya baiwa abokinsa da suka yi karatun sakandare tare kudi N20,000, domin nuna godiya a kan irin taimakon da ya yi masa a lokacin baya.
Abun Al Ajabi
Samu kari