Abun Al Ajabi
Magidancin mai suna Jado da masoyiyarsa Bora sun shafe tsawon lokaci suna soyayya kafin suka yi aure. Sai dai tsawon wannan lokaci ya boye mata shi gurgu ne.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda ya dawo daga kasar waje ya gane cewa matarsa ta siyar da katon gidansa kan N10m, duk da N9.5m ya siya filin.
A yayin da farashin kayayyaki suke cigaba da tashi, jama'a dake raba kyautuka a bukukuwa na cigaba da duba irin kyautukan da zasu bayar domin saukaka rayuwa.
Duk iya zuwa bikin da masu karatu suke yi, bana tsammanin sun yaba cin karo da mace mai nishadantarwa tare da iza baki ko 'yan biki ta sanya hijabi ko sau daya.
Wani mutumi ya yanke jiki ya fadi sumamme bayan ya ari makudan kudade don buga caca. Tun farko dai bashi mutumin ya dauka kuma sai gashi ya taki rashin sa'a.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano amaryar zaune da angonta a waje na musamman da aka tanada don su sai uwargida ta rungume su.
Wani karamin yaro da ya yi musabaha da gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya samu an gabatar masa da dankareren hoton lokacin. Ya cika da farin ciki.
Yadda Joseph Ekala mai shekaru 27 ya halaka kawar kanwarsa, Kate, mai shekaru 25 kuma ya birne gawarta a wani kabari mara zurfi a gidansa a jiharr Bayelsa.
Babbar mota ta fada kan wani Dattijo a titi, an maida yaransa 30 sun zama marayu. Ba wannan ne karon farko da aka ji katuwar mota ta murkushe wani mutumi ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari