Abun Al Ajabi
Wata kyakkyawar matashiyar budurwa farar fata ta sake haduwa da mai rainonta wacce suka rabu tsawon shekaru 25 da suka shige. Sun hadu a wani shagon siyayya.
Babban shugaban Cocin OPM, Apostle Chibuzor Gift Chinyere ya tallafawa wani matashi mai fama da nakasa ta hanyar bashi tallafin tafiya yin karatu a kasar waje.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wani ango yana sujjadar godiya ga Allah bayan an daura masa aure sannan ya fashe da kuka.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyana bidiyon wasu tsoffin ma’aurata biyu wanda ke nuna lallai sun sha soyayya da kula da juna a zamanin kuruciya.
Wasu hazikan matasa yan Najeriya su uku sun bude sana’ar siyar da kosai sannan suka mayar da hankali a kai a kokarinsu na ganin sun cimma burinsu a rayuwa.
Wata amarya da angonta da suka rasa rayukansu shekaru 30 da suka gabata sun yi aure a wani gagarumin bikin kece-raini wanda ya samuu halartar 'yan uwansuu.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana irin tsayinta a wani bidiyon TikTok da ta fitar.Farkon bidiyon, ta zauna inda ta tallabe kuncinta a hannunta sannan ta tashi.
Wani ma'abocin amfani da Twitter mai amfani da sunan @soltune ya bayyana yadda 'yar uwar shi ta bar gida, bayan shekaru shida ta dawo musu da Kanjamau da TB.
Yan sanda a kasar Ghana sun cika hannunsu da wata ‘yar Najeriya da ke karuwanci a yankin Ashanti kan zargin amfani da reza wajen yanke farjin wata takwararta.
Abun Al Ajabi
Samu kari