Abun Al Ajabi
Yan Najeriya a soshiyal midiya sun cika da murna bayan ganin sabbin motocin bas masu amfani da lantarki wanda Injiniya Mustapha Gajibo ya kera a Maiduguri.
Wani mutum yayi amfani da shafinsa na TikTok inda yake bayani kan motarsa kirar Tesla Model 3, yayi bidiyon yadda yake cajin motar mai amfani da wutar lantarki.
Wani malamin makaranta mai suna Mensah Kwame, yankin arewacin Ghana, ya kan yi iyo a rafi kafin ya samu damar isa ga makarantar da yake koyarwa a cikin kakkara.
Khumalo Siphesihle ta je shafinta na TikTok inda ta wallafa wani bidiyo da ke dauke da hotunan yadda ta sauya daga kwaila mai nakasa zuwa kyakkyawar budurwa.
Shahararren mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem, wanda ke fama da ciwon koda ya tabbatar da cewar matarsa Sekinat ta amince za ta bashi kodarta guda daya.
An daura auren wani saurayi da budurwarsa cikin sauki bayan abokansa sun yi masa rakiya zuwa kai gaisuwan iyaye. An yi komai bisa addini ba a sako al'ada ba.
A cikin bidiyon wanda ya yadu, an gano jami’an yan sandan a zaune a cikin motar da suka tsayar yayin da wani ya tsaya a waje sannan suka sa a aika masu kudi.
An gano magidancin ya dage sosai yana taimakawa matar tasa yayin da ya mayar da hankali sosai wajen soya abun da ya yi kama da gyada a wani tukunya mai fadi.
An gano na’urar mai siffar Superman ta lula can sama kamar yadda dai ake gani a cikin fina-finan Hollywood kuma hakan ya matukar bawa mutane mamaki ba kadan ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari