Abun Al Ajabi
A wani bidiyo da ya yadu a shafin TikTok, an gano wata karamar yarinya tana jerawa kakanta inda ta dunga kwaikwayon duk wani motsi nasa harda irin tafiyarsa.
Wani mai wasan barkwanci, Eyinatayo Iluyomade, ya tsinci kansa a kurkuku bayan ya yi wasan barkwanci mai tsada, ya ajiye wasikar fashi da makami a wani banki
Wani matashin dan Najeriya ya kadu matuka bayan ya gano cewa wata ‘yar TikTok ta yi amfani da hotunansa a shafinta a matsayin kawunta da ya mutu kwanan nan.
Dharamdev Ram, ya kasance tsoho mai shekaru 62 daga yankin Bihar a kasar Indiya kuma ya shafe tsawon shekaru 22 ba tare da ya yi wanka ba kuma bai da niya.
An gano wata jarumar budurwa mai suna Yemi tana tuka motar tanka a cikin wasu hotuna da suka yadu a shafukan soshiyal midiya. Ta fara tuki tun tana shekaru 21.
Matashi mai shekaru 13 da asalin jihar Borno, Musa Sani ya sake kera wata gadar sama ta hanyar amfani da laka bayan na farko da ya kwaikwayi na garin Maiduguri.
Wata budurwa cikin kwanakin nan ta zama abun magana bayan bidiyonta ya karade kafafen sada zumuntar zamani inda ta bayyana a kasuwa da wani salon kitso a kanta.
A bidiyon TitTok, budurwar ta rubuta cewa lokacin da ta fara ganinsa ta ji tana kaunarsa amma kaunar ta bace da ta ga yana amfani da IPhone amma mai madannai.
Bincike ya nuna yadda magidanta a jihar Adamawa suka rungumi wannan salon mai suna "Permanent Day" inda suke yin aurensu salamun kaulin babu sanin uwargida.
Abun Al Ajabi
Samu kari