Abun Al Ajabi
Amdalat Taiwo Pedro mata ce da mijinta ya mutu amma take sana’ar kwashe bola a titinan Legas a kokarinta na samun abinda zata ci da kula da kanta da jikoki.
An shirya manya-manyan biredi a leda sannan aka rabawa kowani mutum da ya halarci taron. Mahalarta taron sun cika da mamaki a lokacin da suka karbi rabonsu.
Wani magidanci ya jinjinawa matarsa bayan ta zama mai aikin goge-goge don tura shi makaranta a kasar Kanada. Bidiyonsu ya burge mutane sosai a soshiyal midiya.
A tashi daya wani matashi ya zama miloniya bayan ya lashe makudan kudade har naira miliyan 38 a wani gidan buga caca. Naira 800 kacal ya saka ya buga cacar.
Abdullah, wanda a halin yanzu ya kasance kwararren ‘dan kwallon kafa ne bai sake ganin mahaifiyarba bayan da suka rabu da mahaifinsa, shekaru 30 da suka gabata.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya mai suna Princess Mimi ta sharbi kuka da hawaye saboda rashin samun tsayayyen namijin aure, bidiyonta ya yadu a intanet.
Matar aure kuma mahaifiyar yara biyu wacce direban tasi ce wacce ta shawarci sauran mata da kada su saki jiki ba tare da neman na kansu ba, su dogara da kansu.
Wani bidiyon dan Najeriya da ya tada zaman lafiyan banki ya yadu a kafar sada zumunta, an ga lokacin da yake bayyana bacin ransa game da abin da aka yi masa.
Matashi shawarci masu amfani da shafukan soshiyal midiya da kada su taba yarda da mace yayin da ya bayyana yadda budurwa tayi rugu-rugu da zuciyar abokinsa.
Abun Al Ajabi
Samu kari