Abun Al Ajabi
Gabe Adams-Wheatley wani mutum ne mai nakasa wanda ya bai wa jama’a mamaki da yadda yake amfani da labbansa. Mutumin ya bayyana a Bidiyo ya amfani da labbansa.
Ana zargin dakarun sojoji da kai mamaya yanki na garin Mgbowo da ke karamar hukumar Awgu a jihar Enugu inda suka tada hankalin mutane da kona gidaje da dama.
'Yan soshiyal midiya sun yi martani ga bidiyon wani mutumin da aka gani a banki dauke da jakar 'Ghana Must Go' rataye a kafadarsa, lamarin da ya ba mutane mamak
Wani bidiyon magidanci dan Najeriya dake masifa kan yadda matarsa ke sanyawa dansu kunzugun yara ya jawo cece-kuce a shafukan intanet musamman ma a TikTok.
Jami'an hukumar Hisbah sun cika hannu da mutum 31 da suka hada da mata 25 a yankin Kazaure da ke jihar Jigawa kan aikata karuwanci da kuma kwankwadar barasa.
Bidiyon Agnes Nespondi, wata mata ‘yar kasar Kenya wacce ta haifa yara 11 duk makafi ya dauka hankali a YouTube. Babu bayanin da likitoci suka yi mata kan Haka.
Wani mutum mai shekaru 56 ya bayyana irin wahalar da yake sha na kula da yara bakwai da matarsa ta bar masa bayan da ta tare da kaninsa wanda ya san matarsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama Ezra Olubi, shugaban kamfanin Paystack da yan Najeriya da dama da lambar yabo a ranar Talata, 11 ga watan Oktoban 2022.
Wata matashiyar budurwa da aka kusa bikinta ta soke auren nata, ta kuma garzaya dandalin Facebook don siyar da zoben baikonta da ya kai naira miliyan 10.2.
Abun Al Ajabi
Samu kari