Abuja
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kai wani hari wata unguwa da ke kan iyakar Abuja da Nasarawa da tsakar daren ranar Juma'a.
Khamis Musa Darazo ya yaba wa Sanata Oluremi Tinubu kan shirinta na ƙarfafa mata, yana cewa hakan na rage talauci tare da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa.
Shirin The Power Force zai bai wa matasa 5,000 horo kan yadda ake girka mitocin lantarki masu amfani da fasahar zamani. Ga abubuwan da ya kamata ku sani.
Shugaba Bola Tinubu ya ce yankin Arewa ta Tsakiya na da muhimmanci ga gwamnatinsa, yana mai cewa ana gudanar da manyan ayyukan hanyoyi 61 a yankin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu, lakabin "Iya Alakara" cikin barkwanci yayin wani taro a Fadar Shugaban Ƙasa.
Wata babbar kotu a Najeriya ta ƙwace wani katafaren ginin tsohon Ministan makamashi a kasar, Saleh Mamman, bayan an same shi da laifin karkatar da Naira biliyan 22.
Prince Adeniyi Adeyemi ya dage cewa nadin da aka ba shi na shugaban wata hukuma ta gaskiya ne duk da zargin jabun takardu da rike mukamin da ya ke yi.
Wata ƙungiyar fararen hula ta bukaci Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a fannin lafiya tare da sauke Ministan Lafiya, Farfesa Muhammad Ali Pate.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da shirin horas da matasa 5,000 kan girka mitar lantarki domin samar da ayyukan yi da rage matsalar cajar hasashen amfani da wuta.
Abuja
Samu kari