Abuja
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana mun samu rahoton cewa, a ranar yau ta Talata ne gwamnatin tarayya ta fara kaddamar da katafaren aiki gadan-gadan na sake gina babbar hanyar titin mota daga jihar Kano zuwa Abuja.
Mutane 12 sun samu munanan raunuka, a lokacin da wata mota mai daukar mutane 18 ta fadi a ranar Asabar dinnan, yayinda wata mota mai kirar Toyota Previa mai rijistirashin lamba FST 927 XP ta fada cikin wani rami, inda mutane 11...
A shekarara data gabata ne gwamanatin kasar nan ta amince da aikin hanyar, bayan wani zama da majalisar ministocin kasar nan suka yi a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Hanyar dai ta jima da lalacewa dalilin...
A yau ne ran ta biyu da fara gudanar da zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC kuma rana ta karshe. Bayyan kammala zaben kujerun da aka fafata takara a kan su, shugaban taron, gwamana Badaru Abubakar, ya sanar da Sakamako 21 ya zu
A jiya, Asabar, ne wasu ‘yan jam’iyyar APC daga jihar Kano suka gamu da ajalin su bayan motar su kirar Honda CRV tayi hatsari a garin Zaria a hanyar su ta zuwa wurin taron zaben shugabannin jam’iyyar APC. Jaridar Premium Times ta
A yayin da aka kamalla kada kuri’un kujeru 8 a zaben shugabannin APC da aka fara jiya, an nemi shugaban taron, gwamna Badaru Abubakar na jigawa, an rasa a yayin da ake jiran sa domin sanar da sakamakon zaben. Shugaban kasa Muhamma
Jam'iyyar APC ta tabbatar da tsohon shugaban kungiyar kwadoga na kasa, Kwamared Adams Oshiomole a matsayin sabon zababen shugaban ta na kasa. Mr Oshiomole ya yi nasarar zama sabon shugaban jam'iyyar ne cikin sauki saboda dukkan sa
A yau, juma’a, shugaba Buhari ya ce ya ki daukan shawarar da aka ba shi na kada ya yi azumin watan Ramadana. Duk da bai bayyana ko wanene ya bashi wannan shawara ba, y ace bayan kamala azumin, lafiyar sat a karu fiye da baya. Buha
Shugaba Buhari ya yi kira ga musulmi da su dore da halayen kirki har bayan azumin watan Ramadana mai alfarma. Bayan hakan, ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su raba addini da tarbiya, domin a cewar sa, yin hakan zai bayar da kafa g
Abuja
Samu kari