Abuja

An janye jami’an tsaron Saraki da Dogara
Breaking
An janye jami’an tsaron Saraki da Dogara
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

A cigaba da wannan dambaruwa ne, tsagin ‘ya’yan jam’iyyar PDP da suka koma jam’iyyar APC (nPDP) sun bayyana janyewa daga tattaunawa da shugabancin jam’iyyar APC, su na masu bayyana cewar har yanzu akwai mugun nufi a kan ‘yan nPDP