Abuja
Ba laifi bane a tsarin dokar kasa ga gwamna ya tafi majalisar ta dattijai, inda gizo ke sakar shine; su irin wadannan tsofin gwamnoni da ke zuwa majalisar dattijai basa iya taka wata rawar gani ta fuskar kirkirar dokoki da zasu in
Ragowar jami’an gwamnati da zasu kasance cikin tawagar shugaba Buhari sun hada da ministan harkokin kasashen waje, Geofrey Onyeama, takwaransa na harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, ministan tsaro, Mansur Dan-Ali, da kuma
A cigaba da sa-toka-sa-katsin dake faruwa tsakanin hukumar ‘yan sanda da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a yau, Alhamis, jami’an ‘yan sanda masu bincike sun bi Saraki har Ofis bayan ya ki amsar gayyatar da suka yi masa
Saidai wani daga cikin shugabannin APC da suka samu a ofishinta na kasa dake Abuja ya ga baikon matasan dake zanga-zangar tare da tamnbayarsu me yasa zasu yi zanga-zangar shigowar wani gwamna jam’iyyar yayin da basu yi zanga-zanga
An rantsar da sabbin kwamishinonin ne a ofishin hukummar zabe na kasa dake birnin tarayya, Abuja. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud, ya taya su murna zabensu da kuma tabbatar da su a matsayin sabbin kwamishinoni tare da yin
A yayin da dandalin sada zumunta da kafafen yada labarai ke cigaba da kawo rahotanni da ra’ayoyin jama’a a kan canjib shekar wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa PDP, jaridar naij.comm Hausa ta ci karo da wani labara da shafin wata jar
‘Yan majalisar sun shiadawa jaridar Vanguard cewar gwamnatin shugaba Buhari na nuna son kai ga wani yanki a rabon mukamai tare da nuna gazawa wajen kulawa da walwala da tsaron mafi yawan mutanen Najeriya. Daya daga cikin ‘yan maja
Wani rahoto da muka samu da dumi dumi yanzun nan ya tabbatar da cewa akalla mambobin majalisar wakilan Najeriya 37 ne suka yi fatali da jam’iyyar APC mai mulki, suka kuma rungumi jam’iyyar PDP, ta adawa. Daga cikin ‘yan majalisar
Wani shaidan gani da ido Ismaila Bala yace wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis din data gabata, a kasuwar dabbobin garin, inda yace abokan biyu sun taimaka wajen kamo wata Saniya da ta tsere yayin da ake tsaka da cinikinta.
Abuja
Samu kari