Abuja
A ranar Asabar da ta gabata ne mazauna sansanin ‘yan gudun hijira dake Jos, jihar Filato, suka kaiwa tawagar gwamnan Lalong hari. Sansanin ‘yan gudun hijrar na yankin‘yan kabilar Berom ne. A jiya ne wasu manyan kungiyoyin ‘yan kab
Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya rangadawa sabon zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wasikar taya shi murnar yin nasara a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, da ta gabata. Obasan
Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar na zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi jiya. A sakamakon na da INEC ta fitar, dan takarar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi, ya sami nasara a kan dan takara
A yau, Asabar, 14 ga watan Yuli, dubun dubatar mutanen jihar Ekiti suka fito a mazabunsu dake fadin jihar domin kada kuri’unsu a zaben gwamna. Takarar kujerar gwamnan za a iya cewa tsakanin jam’iyyu biyu ne; PDP mai mulkin jihar d
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Rikin jam’iyyar APC ya dauki sabon salo bayan shugaban tsagin R-APC, Buba Galadima, ya aike da wasikar neman rushe zaben shugabannin APC ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). A cikin wasikar ta sa, Galadima, ya shaidawa
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Kainji, jihar Neja, ta yankewa wasu ‘yan Boko Haram 113 da matansu na aure hukuncin daurin a gidan yari saboda samun su da hannu cikin aiyukan ta’addanci. Wata majiya a ma’aikatar shari’a
Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya rasa wasu kusoshi a jihar sa bayan sun tsallaka zuwa jam'iyyar APC ana saura kwana hudu zaben gwamnan jihar. Daga cikin kusoshin da suka sulale daga PDP zuwa APC a yau akwai; Sanata Fatima R
Abuja
Samu kari