Abuja
Legit.com ta ruwaito jami’an EFCC sun cafke Abbas ne a filin tashin jirage na Abuja bayan samun bayanan sirri dage wasu majiyoyi daban daban na cewa yana dauke da kudade daya dauko daga jahar Kano yake kokarin fitar dasu.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa N'Dajamena, babban birnin kasar Chadi, domin shugabantar taron shugabannin kasashen Afrika dake da makwabtaka da tekun Chadi (LBC). Kamfanin dillancin labarai na kasa
Jam'iyyar adawa ta PDP ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa karkashin jagorancin shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, yau, Alhamis a Abuja. Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP
“Amma abin takaici har yanzu babu wani martani daga fadar, kuma babu wanda ya cike gurbin limancin, don haka muna jin zafin wannan mataki, kuma muna yi ma mahukunta tuni da su duba kukanmu da idon tausayi.” Inji kungiyar.
'Yar takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar ACPN, Obi Ezekwesili, ta zabi Ganiyu Galadima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa. Hakan na kunshe ne cikin wata wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar bayan kammala
A kalla 'yan kasuwar dabbobi 15 ne daga kauyen Maiyama, a jihar Kebbi, suka gamu da ajalinsu a yau, Lahadi, a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar su ta zuwa kai shanu Legas. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya
A jiya, Talata, ne tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kaddamar da wani littafi mai taken "my transition hours" da ya rubuta. An kaddamar da littafin ne a Transcorp Hilton da ke Abuja. Jonathan ya yi tsokaci a kan batutuwa
Bugu da kari babban sufetan ya kara da cewa sun yaba da yadda gwamnatin Buhari ke samar musu da isassun kudaden aiki, don haka ya tabbatar da cewa idan aka cigaba a haka zasu samu kwarin gwiwar gudanar da ayyukansu yadda ya kamata
Duk da kasancewar jama'a da dama na ganin maciji a matsayin abin tsoro, sai ga shi a garin Machina da ke jihar Yobe macizai sun zama 'yan gida don kuwa har gaisuwa su ke kaiwa sarkin garin a fadar sa. Tarihi ya nuna cewar a wasu
Abuja
Samu kari