Abuja
Wasu gungun miyagu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wani mutumi mai suna Abdullahi Otto tare da matarsa mai dauke da juna biyu, Maimuna Abdullahi daga gidansu dake babban birnin tarayya Abuja.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sanye da kayan Sojoji da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun bude ma wasu babbar motar Luxurious wuta a kan hanyar Abuja zuwa Lokoja inda suka ji ma mutane hudu rauni.
Malam ND: Ba kasafai ake ganin tsohuwar matar Jonathan, Dame Patience, da Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, a zaune a karkashin rumfa guda daya ba. Hakan ba abin mamaki bane idan aka yi la'akari da banban siyasar da ke tsakan
Wasu manema labarai sun kira lambar tsohon ministan domin neman karin bayani daga gare shi amma bai samu damar amsa kiransu ba. Dalung, tsohon ministan Buhari daga jihar Filato, bai samu damar koma wa kan kujerarsa ta minista ba
David ya bayyana haka ne a gaban kotun shari’ar gargajiya da ke zamanta a garin Nyanya na babban birnin tarayya Abuja, inda yace matarsa Luciz ta gayyato wani kwarto cikin gidansa bayan sun rabu a kan ya yi tafiya.
A karshen makon nan ne masu kokarin zuwa Abuja ta jirgin kasa sun gamu da musiba. An sace wasu Matafiya a kusa da tashar jirgin kasa a Kaduna.
Wata kotu mai daraja ta farko da ke yankin Karu a Abuja ta yankewa wani yaro mai suna Chidera Sunday hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali. Sunday mai shekaru 18 ya yi basaja ne inda ya bayyana a matsayin mace don ya samu aiki
Kamar yadda ya rubuta a kasan hotunan, "kada ku tambayeni ta yaya. Ku tambayi Ubangiji da ya dafa min. Ina matukar godiya... Dino Melaye na godiya gareka a kodayaushe. A yau ina kara gode maka don jin kan ka na da tarin yawa."
Magu, wanda ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, ya bayyana cewa an shigo sabuwar shekara, a saboda haka hukumar EFCC ta sabunta yakin da take yi da karya tattalin arziki kuma za a gurfanar da duk wanda aka samu da alifi. "Zamu gayyac
Abuja
Samu kari