Abuja
Kwamitin, mai kula da yadda ake kashe kudaden jama'a, ya yi zargin cewa INEC ta karbi rarar biliyan N73 daga ofishin babban akanta na kasa (AGF) bayan biliyan
Wani babban jami'in dan sanda ya tabbatarwa da jaridar 'Punch' cewa an gudanar da bincike a gidn Magu da ke kan titinAbduljalil a unguwar Karu da ke wajen birni
Magu, wanda ake kyautata zaton cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dakatar da shi, ya na fuskantar tuhume - tuhume ma su nasaba da almundahana kama karya
Lauya ka kara da cewa; EFCC ta na cigaba da kwace kadarori daga hannun mabarnata a kowacce rana, a saboda haka zai wuya ba abin mamaki bane don an samu banbanci
Zababbun mambobin kungiyar sun hada da; Honarabul Abubakar Sadiq Saadu – daga arewa maso yamma a matsayin shugaba, Dakta Racheal Akpabio – daga yankin kudu maso
A cikin wata sanarwa da jami'an hulda da jama'a, Peter Afunanya, DSS ta ce babu gaskiya a cikin labarin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa a kan cewa ta kam
Darektocin da shugaba Buhari ya amince da dakatar da su sun hada da; Mista Jasper Ikedi Azusalam (darektan kudi da saka hannun jari), Uwargida Olukemi Nelson
A cikin wata sanarwa da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya fitar da yammacin ranar Laraba, ya ce jirage za su fara tashi da sauka a iya cikin gida N
A cikin wata ta daban, shugaba Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta amince da nadin sabbin kwamishinoni uku a hukumar daidaito a rabon mukami da daukan aiyuka
Abuja
Samu kari