Abuja
Shagunan da basu gaza 252 suka kone sanadiyar gobarar da ta afku kasuwar Galadima da ke Gwarimpa, Abuja. Wata da abin ya shafa, Hajiya Falmata Bukar, wadda ta k
Za ku ji labarin yadda ‘yan fashi da makami sun kashe wani mai NYSC, Bomoi Suleiman Yusuf. Amma an gano cewa ba a yi garkuwa da ‘Yan NYSC 16 a hanyar Abuja ba.
Mutane 758 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Talata, 15 ga watan Disamba, kamar yadda ya ke a sakon sanar da alkaluman sabbin mutane da cutar ke kam
Ministan sadarwa ta tattalin arzikin zamani, Dr Isa Pantami ya yi kira da a maida babban birnin tarayya Abuja birni mai amfani da fasahar zamani don gogayya da
Mutanen da basu gaza mutane 16 yan asalin karamar hukumar Danbatta ne suka gamu da ajalinsu a babban titin Kaduna zuwa Abuja, Vanguard ta ruwaito. Wata majiya d
Wani rahoto da wata cibiyar binciken kutse da leken asiri da tabbatar da adalci a amfani da fasahar zamani ta wallafa ya gano cewa hukumar leken asiri ta kasa
An raba filin wasan zuwa ɓangarori biyu wato ɓangaren A wanda ke ɗauke da gundarin filin, sai ɓangaren B wanda yake ɗauke da filin ƙwallon kwando, ofishin NFF,
Wani mazaunin unguwar da ya nemi a sakaya sunansa ya ce wani tsohon direkta ya sha da kyar da raunika da 'yan bindigan suka masa da duwatsu kamar yadda Daily Tr
Wasu yan bindiga a babbar birnin tarayya, Abuja, sun yi garkuwa da wasu matafiya uku bayan jami'an yan sanda sun dakile yunkurinsu na sace mutane goma sha tara.
Abuja
Samu kari