Abuja
Masu garkuwa da mutane sun sace wata Mrs Oladapo Bukola mai shekaru 45 da yaranta 2 a wuraren Pegi dake Kuje a Abuja.Bayan kwana 2 da sace wani Abdullahi Benda.
Anyi awon gaba da wani mahaifi, Abdullahi Benda, da dansa mai shekaru 23, Jibrin Abdullahi Benda a gidansu da ke kauyen Yangoji a karamar hukumar Kwali ta Abuja
Tsohon gwamnan jihar Neja ya bayyana halin da ake ciki a Najeriya na rashin tsaro da yawaitar jahilci da ya yi jama'ar kasar katutu. Ya ce dole a ilmantar dasu.
Bayan maka Dr Abdallah Gadon Kaya a kotu, Prof Makari ya janye karar tare da bayyana dalilansa na janye ta. Yace wasu manya ne suka sa ya janye karar da ya shig
Kotun ma'aikata dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta umarci kungiyar likitoci (NARD) da kuma gwamnatin tarayya su warware dukkan rashin jituwar da suke
An sha kwalliya, amarya yayin da ake shirin bikin budan kai. Hotuna da bidiyo sun watsu a kafafen sada zumunta na shirin budan kai a shagalin Yusuf da Zahra.
Wani likitan dabbobi mai shekaru 37, Akor Kenneth, ya sanar da kotu mai daraja ta daya dake Kubwa a Abuja cewa wata makwabciyarsa ta sharara masa mugun mari.
Masu garkuwa da mutane sun harbe wani matashi, Haruna Dako, sannan sun sace kayan abinci iri-iri a Kambu dake wuraren Abaji a birnin tarayya, Abuja,Daily Trust.
Wani jami'in 'dan sandan Najeriya da ke rawa a koda yaushe lokacin da yake kula da ababen hawa a Abuja ya yi magana game da aikinsa da yadda mutane ke daukansa.
Abuja
Samu kari