Abuja
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
‘Yan Majalisa sun fadi dalilin da ya sa shugaba Buhari ba zai kammala titin Abuja zuwa Kaduna a mulkinsa ba wanda kamfanin Julius Berger na kasar Jamus ta ke yi
zaben jihar Edo ya na da matukar muhimmanci ga jam'iyyar APC, a saboda hakane gwamnonin za su gudanar da muhimmin taro a wani wuri a unguwar Asoko. Za su tattau
Yaki da cin hanci yana fuskantar tarnaki, kullum kara wahala yake yi; maganar gaskiya, yaki da cin hanci zai cigaba da kara wuya ta yadda mutane da yawa zasu ra
Dazu nan Madam Kiki Osinbajo ta yi magana game da mallakar wani katafaren gida a tsakiyar Abuja. Ta ce ba ta da gida a Abuja, gidan da na te ciki na haya ne.
Abubuwan da su ka fito fili yanzu sun kara haskaka dalilan da suka sa yaki da cin hanci ya kara tabarbarewa a karkashin mulkin Buhari, kamar yadda sahihan kungi
Hukumar da ke alhakin kula da filayen jiragen sama da harkokin da suka fasinjoji (FAAN) ta fitar da jerin wasu matakai da ake bukatar Fasinjoji da kamfanonin ji
Kwamitin, mai kula da yadda ake kashe kudaden jama'a, ya yi zargin cewa INEC ta karbi rarar biliyan N73 daga ofishin babban akanta na kasa (AGF) bayan biliyan
Wani babban jami'in dan sanda ya tabbatarwa da jaridar 'Punch' cewa an gudanar da bincike a gidn Magu da ke kan titinAbduljalil a unguwar Karu da ke wajen birni
Abuja
Samu kari