Abuja
Wasu jerin bidiyoyi da jaridar HumAngle ta samu na farmakin da 'yan ta'adda suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na ranar 28 ga watan Maris ya bayyana.
Wasu tsagerin ‘yan bindiga sun kai hari a yankin Gwagwalada da ke Abuja, inda suka harbe shugaban kungiyar Miyyetti Allah (MACBAN), Adamu Aliyu, har lahira.
Bayan mako daya da korar Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin 'yan majalisu na kwatas din Apo da ke Abuja, an cigaba a sallar Juma'a a wurin.
A ranar Asabar, Sifeto Janar na yan sandan Najeriya, IGP Usman AlkaliBaba, ya sake komawa sintiri babban titin Abuja-Kaduna domin duba jami'an tsaron da ya zuba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajantawa tsohon shugaban Najeriya; Good Ebele Jonathan bisa rashin wasu mukarabbansa biyu a hadarin mota a cikin makon..
Mazauna anguwan Kamadi a yankin Kwali dake birnin tarayya (FCT) sun shiga rudani bayan an tsinci wasu gawawwaki guda biyu masu dauke da harsasai a wata gona.
Korarren limamin masallacin rukunin gidajen 'yan majalisu ya sake caccakar jami'an gwamnati, inda yace a da basu san cewa ana caccakar tsohuwar gwamnati ba.
Sheikh Nuru Khalid, wanda ya kafa gidauniyar Islamic Research and Da’awah Foundation ya kare hudubar da ya yi wanda ya janyo aka tube shi daga limanci a masalla
Ana zargin wasu 'yan bindiga za su kai hare-hare babban birnin tarayya Abuja, don haka aka dasa jami'an tsaro da yawa domin dakile mummunan hari a birnin...
Abuja
Samu kari