Jihar Abia
Wani bidyo da yake nuna shugaban ma'aikatan fadar gwamna jihar Abia, Anthony Agbazuere yana zuba wa wani fasto mai suna Odumeje wanda aka fi sani da Indaboski.
Mambobin jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Grand Progressives Alliance (APGA) fiye da 500 sun sauya sheka zuwa All Progressives Congress (APC).
Wani babban jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kwamishinan kudi a jihar Abia, Obinna Oriaku, tsohon ya fice daga jam’iyyar, sai dai bai sanar da inda zai koma ba.
Taron majalisar ministoci ya amince a kafa masana'antu biyu na kera takalma da sutura da sarrafa leda a Janguza da ke Kano da Aba a Abia karkashin yarjejeniya.
Hankula sun tashi sakamakon ganin gawar wani mafarauci a Isuikwuato a jihar Abia. An tsinci gawar Kelechi Ochu mai shekaru 27 dan Umuasua da ke jihar Abia.
'Yan daba sun yi wa wata mata illa babba mai suna Chinenye Aroh da ke Agwueziavo a yankin Amaeze da ke Ishiagu ta karamar hukumar Ivo a jihar Ebonyi da ke kudu.
Wasu 'yan daba 12 a ranar Litinin a yayin da ake ruwan sama sun kai wa 'yan sanda biyar hari a wata tashar mota da ke Okagwe a yankin Ohafia da ke jihar Abia.
Ba dole ba ne jam’iyyar APC ta tsaida ‘Dan Kudu a matsayin Shugaban kasa a 2023. Sanata Orji Kalu ya bayyana haka, ya ce babu tsarin kama-kama a dokar su a APC.
Allah ya yi wa shugabanta na jihar Abia, Johnson Onuigbo rasuwa, a daren ranar Litinin, 27 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
Jihar Abia
Samu kari