Jihar Abia
A cikin rahoto na farko da ta fitar bayan shafe sati biyu da saka dokar kulle, NHRC ta bayyana cewa jami'an tsaro a Najeriya sun kashe mutane 18 yayin aikin tab
A goben nan ne ake sa ran Majalisa za ta zauna da Uzor Kalu bayan ya fito daga gidan yari. Sanatan da aka saki ranar Juma’a daga cikin gidan yari zai koma aiki.
Kotun koli, a ranar Juma’a, 8 ga watan Mayu, ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata, Orji Uzor-Kalu na shekaru 12 a gidan yari.
Sama da almajirai 100 ne jami'an tsaro a jihar Abia suka tsare a ranar Talata, 5 ga watan Mayu, a kan iyakar Abia zuwa Enugu. An kuma gaggauta mayar da su gida.
An zargi wani jami’in dan sanda a jahar Abia da kashe wani ma’aikacin gidan mai a ranar Litinin, 6 ga watan Afrilu, lamarin ya afku ne a sabuwar hanyar Umuahia.
A cikin takardar korafin, kungiyar ta yi zargin cewa dukkan kudaden da gwamnan ke fitar wa duk wata daga asusun jihar, suna tafiya ne wajen biyan bukatun kansa. Kungiyar ta bayyana cewa N500m da gwamnan ke fitar wa duk wata basa
Okezie Ikpeazu ya maidawa Timi Frank raddi a kan bin Tagawar Buhari zuwa Turai inda ya ce ba dadin jirgi ta sa gwamnan ya bi Tawagar Buhari ba, sai dai habaka kasuwancin jihar.
Karshen tika tika tik! Biyo bayan doguwar tirka tirka a gaban kotuna daban daban, daga karshe kotun kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar da gwamnonin jahohin Neja, Delta da Abia suka samu a yayin zaben gwamnoni na shekarar 2019.
Hukumar ‘yan sandan jihar Imo, ta cafke wasu mutane biyu da take zargi da kafa wajen samar da jariran siyarwa a Aba, jihar Abia. Kamen ya biyo bayan wani bin diddigin wata mata da jami’an ‘yan sandan suka yi. Sun zargi matar mai..
Jihar Abia
Samu kari