Jihar Abia
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia ya ce wasu mutane daga kasashen waje ne ke kashe kashe a Nigeria ba makiyaya Fulani bane, The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya yi
Jami'an hukumar yaki da miyagun kwayoyi da fasa-kwabrinsu (NDLEA) ta kama wani matashi mai suna Chibuike Apolos, akan zarginsa da zama gawurtaccen mai siyar da.
Wasu yan bindiga sun kai hari tare da kona wani ofishin ‘yan sanda a Uzoakoli, karamar hukumar Bende da ke jihar Abia a safiyar yau Litinin, 19 ga watan Afrilu.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya bayyana cewa ba ya jin kunyar zaman watanni shida da yayi a kurkuku domin cewa hakan na cikin kaddarar sa.
Sojojin Najeriya sun bankado wata haramtacciyar matatar man fetur a jihar Abia. Sun fatattaki ma'aikatan matatar sun kuma kwato wasu daga cikin kayan aikinsu.
'Yan bindiga sun sheke 'yan sanda uku a sabon harin da suka kai karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia. The Cable ta gano cewa 'yan sanda da aka kashe a safiyar.
An Kashe mutum ɗaya kuma an yi awon gaba da wasu 15 a wani rikice da ya ɓarke tsakanin mazauna garin Ugbo dake jihar Abia da na Ikpanja dake jihar Akwa Ibom.
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana cewa tana biyan N100,000 kan duk wata saniya da manoma suka kashewa makiyaya a jihar Abia. Ana kuma biyan manoma wannan adadin.
A ranar Talatar nan ne Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC.
Jihar Abia
Samu kari