Bola Tinubu
Wasu magoya bayan jagoran jam'iyyar, APC, na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, a ranar Talata a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun kaddamar da yakin neman zaben
Wata kungiya ta fara kamfen a ranar Litinin ta hanyar kai ziyara ga sarakunan gargajiya kamar Olubadan na Ibadan, Oba Saliu Adetunji da Alaafin na Oyo, Oba.
Allah ya albarkaci Najeriya da mutane masu arziki sosai da suka zame madubi ga wasu suma suka bunkasa bangarorinsu a rayuwa. Akwai 'yan kasuwa da dama a kasar
Babban dan siyasar ya bayyana hakan ne a Maiduguri yayin da ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, domin yi masa jajen kisan manoma fiye
Shugaban ya bayyana haka ne a jihar Legas inda ya sanar da cewa shugabannin da suka kafa jam'iyyar APC a shekarar 2014 sun amince da tsarin mika wa shiyyar Yara
Amintattun 'yan siyasar Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, sun kai wa Lamidi Adeyemi, Alaafin din Oyo ziyara a ranar Litinin. Dayo Adeyeye, tsohon ministan.
Rahotanni sun ce an samu sababbin masu rike da madafan iko bayan matakin NEC. Rahotanni sun fara nuna cewa bangaren CPC tana rike da karfin iko a jam’iyya.
Malam Khalil, wanda ya bayyana mamakinsa ƙarara da rahotannin da ƴan jarida suke fitarwa akan cewa Malaman Kano sun yarje tare da amincewa da Bola Ahmed Tinubu
A jiya Bisi Akande da Bola Tinubu suka sasanta Ministan cikin gida dake rigima da Gwamnan Osun. Ana sa rai rikicin cikin gidan APC a jihar Osun ya zo karshe.
Bola Tinubu
Samu kari