Bola Tinubu
Jagoran tafiyar Tinubu-Not-Negotiable 2023, Mutiu Okuola, ya yi karin haske game da shirye-shiryen zabe mai zuwa inda su ke kokarin ganin Bola Tinubu ya yi mulki.
Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Talata bayan wata ganawarsa da shugaba Buhari a fadarsa, Aso Villa, dake Abuja. Tsohon gwamnan na jihar Legas ya ziyarci shugaba Buhari ne domin yi masa murnar shigowar sabuwar shekara da kuma tatt
Takarar Bode George za ta kawowa Jagoran APC Tinubu cikas a zaben 2023. Yanzu haka Bode George ya batawa Yaran Bola Tinubu rai da shirin fitowa takara.
Legit.ng Hausa ta tattaro maku abubuwan da za su faru a Najeriya a bana daga zabukan Gwamnonin Edo da Ondo, da shirin 2023, karin haraji da dai sauransu.
Mun kawo maku abin da AsiwajuBola Tinubu ya fada game da Ganduje bayan ya cika shekara 70. Bola Tinubu ya aikawa Gwamnan Kano Ganduje sako na musamman.
Babban jigon jam’iyyar APC ya yi matukar kokari wajen tabbatar da yuwuwar mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tun daga hawan shi mulki na farko har zuwa tazarcensa a 2019. Hakan yasa mutane suke tunanin ko zuciyarsa ta darsu da
Gwmanatin Shugaba Buhari ta na zargin Mista Babatunde Fowler wanda ake maye gurbinsa da Muhammad Mamman Nami da satar kudi. Yanzu haka ana binciken sa.
Ba boyayyen abu bane cewa wasu 'yan tsirarun tsofin shugabanni da shugabanni masu ci a yanzu sun mallaki dukiyar da zata iya wadata kasa baki daya. Duk da kokarin irin wadannan shugabanni wajen boye irin kadarori da dukiyar da suk
Da yake gana wa da manema labarai a Omu - Aran, Owolabi ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, da takwaransa na jihar Kwara, Bukola Saraki, zasu kafa jam'iyyar da zata maye gurbin APC a 2023. Ya kara da cewa wasu
Bola Tinubu
Samu kari