Bola Tinubu
Taron na sirri, wanda aka yi ranar Lahadi, 31 ga watan Mayu, ya samu halartar shugaban kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, Atiku Bagudu na jihar Kebbi, gwaman jih
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola Tinubu, ya mika ta’aziyyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan rashi na dan uwansa.
Ministan harkokin cikin gida ya bayyana ‘Yan siyasa 2 da su ka taimaka masa a rayuwa. Tun kafin Shugaban kasa Buhari ya ba sa mukami ya ce ya ke koyi da shi.
Daga karshe Tinubu ya shaida ma Gambari cewa wannan aiki da aka bashi a wannan karo aiki ne mai wahala, wata kila ma ya fi duk ayyukan da ya taba yi wahala.
A Ranar Lahadin nan jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fito ya ba Bankin CBN shawarar abin da za a yi wa tattalin arziki a lokacin COVID-19.
A jiya ne Bola Tinubu ya yi magana game da kamuwa da COVID-19 bayan mutuwar Dogarinsa Tunde Latif wanda aka yi tunanin hawan jini da ciwon sukari su ka kashe sa
Allah ya yi wa babban jami’in tsaron Bola Tinubu, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Lati Raheem rasuwa. Ya kasance babban amintaccen Tinubu.
Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya bayar da wannan shawara ne a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Laraba a Legas. Ya ce za a iya biyan kudi kai tsaye zuwa
Babban Jigon jam’iyyar APC a Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aikowa fitaccen 'Dan siyasar Arewan da ya rasa ‘Danuwansa watau Aliyu Wammako ta’aziyya.
Bola Tinubu
Samu kari