Bola Tinubu
Babban mai bai wa shugaban kasa shawara a kan yada labarai, Garba Shehu, ya ce Manjo Janar Muhammadu Buhari da jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, na nan tare.
A cikin sanarwar da ya fitar a ranar Asabar, a karon farko, ya yi magana a kan rushe kwamitin gudanarwa ta Oshiomhole na jam'iyyar ta All Progressives Congress.
Mun ji abin da ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga rakiyar Adams Oshiomhole a APC. Dole Buhari ya kwarewa Oshiomhole baya domin dinke barakar APC.
Femi Fani-Kayode ya ba Bola Tinubu shawarar abin yi a rigimar Jam’iyyar APC. Fani-Kayode ya ce karshen Tinubu ya zo a siyasa tun da aka fatattake su a APC.
Kusoshin da aka kafa Jam’iyya da su za su halarci taron NEC da ya raba Jam’iyya domin kawo karshen rikicin APC amma Yaran Tinubu sun yi watsi da taron na yau.
Aminceware da Buhari ya yi da shugabancin Giadom tamkar 'yar manuniyace a kan rashin karfin gwuiwar da yake da shi a kan kwamitin NWC da shugabancin Oshiomhole
‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC sun kai wa kwamitin yin sulhu korafi fiye da 150. Mum kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC.
Tsohon Shugaban Jam’iyya ya roki Buhari hana APC wargajewa, ya ce dole APC ta tuna da nasarartaa zaben 2015 da aka mika mata mulki, amma yanzu aka saki layi.
A jiya ne Shugaban rikon kwarya ya bayyana hanyar kawo karshen rikicin jam’iyyar APC. Prince Eta ya ce sai NEC ta zauna rigimar shugabancin gidan APC za ta kare
Bola Tinubu
Samu kari