Bola Tinubu
APC ta shirya tattara kuri’u miliyan 50 domin sake zaɓen Tinubu da Shettima a 2027, yayin da mata sama da 20,000 za su taru a Abuja domin ƙarfafa yaƙin neman zaɓe.
Primate Elijah Ayodele ya ce Najeriya ba ta da cikakken ’yancin kai saboda rashin ingantaccen shugabanci, inda ya soki Tinubu tare da yin kira da a sake fasali.
Rundunar yan sandan jihar Kano sun kama mutane biyar da ake zargi da lalata fastocin Tinubu, gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran ’yan siyasa a jihar.
Buba Galadima ya zargi Shugaba Bola Tinubu da mutanensa da rashin godiya ga Nasir El-Rufai, yana mai cewa ya taka rawa wajen nasarar Tinubu a 2023.
Jam'iyyar APC a Taraba ta fara tattara kuri’u domin Tinubu da sauran ‘yan takararta a 2027, yayin da Tompolo da Kefas ke neman goyon bayan jama’a.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun nemi Gwamnatin Tarayya ta sake farfaɗo da aikin haƙar mai a jibar Borno, tare da kammala manyan ayyukan raya yankin.
Dan takarar sanatan APM a Oyo ta Tsakiya, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi murabus kan tabarbarewar tsaro a Najeriya.
Tsohon ɗan majalisar dokokin Jihar Legas, Hon. Jude Idimogu, ya roƙi Atiku Abubakar, da Peter Obi, su janye daga takara su marawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya.
Dauda Kahutu Rarara ya tsallake hari a Abuja bayan matasa sun nuna adawa da waƙar Tinubu, yayin da jami’an tsaro suka shiga tsakani domin dawo da zaman lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari