Bola Tinubu
Fela Durotoye, tsohon hadimin Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ya yi aiki a fadar shugaban kasa na tsawon watanni shida ba tare da an biya shi albashi ba.
Rahoton asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya fito da halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki duk da fara amfani da manufofin Bola Tinubu.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Bayo Onanuga ya fayyacewa sabon hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala matsayinsa a cikin masu magana da yawun shugaban kasa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kori shugabar hukumar fansho ta ƙasa watau PTAD watanni 13 bayan sabunta naɗinta, ya maye gurbin da mace.
Majalisar wakilai ta fara bahasi kan kudirin haraji da Bola Tinubu ya tura mata. Majalisar ta ce za ta duba wuraren da ya kamata ta gyara yayin zaman da ta yi.
Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya ja kunnen Rabiu Musa Kwankwaso kan yin kalaman da za su iya haifar da tashin hankali.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Olusegun Obasanjo kan cewa Bola Tinubu ya gaza da ya yi. Fadar shugaban kasa ta ce Tinubu na gyara matsalolin Obasanjo
Babban malamin nan, Emeritus Archbishop na Abuja ya bukacu shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa yan Najeriya aiki ba tare da nuna fifiko ba.
Dan majalisar dokokin Najeriya ya ce gwamnoni sun fara barazanar hana tikitin takarar 2027 ga duk dan majalisar da ya amince da kudirin haraji na Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari