Bola Tinubu
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwasoya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa, Aso Villa sun tattauna batutuwan siyasa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya canza sunan titin Shendam zuwa titin Muhammadu Buhari domin karrama marigayi tsohon shugaban ƙasar Najeriya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi kalamai masu kaushi kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. PDP ta bayyana cewa Tinubu ba zai kai labari ba a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa bayan ɓullar labarin cewa ɗan tsohon shugaban kasa Muhammed Babangida ya ƙi karɓar nadin Tunibu.
Dangin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi godiya ga wadanda suka taya su jajen rashin da suka yi. Mamman Daura ya ambaci mutane 34 a fadin duniya.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya isa fadar shugaban kasa domin halartar taron tattalin arziki a Abuja. Ana sa ran Bola Tinubu zai je taron.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar abokin Muhammadu Buhari, Sarkin Ijebu, Mai Martaba Sikiru Kayode Adetona.
Fasto Tunde Bakare ya yi magana kan yadda aka kafa jam'iyyar APC a Najeriya. Malamin addinin ya fadi rawar da Awujale na Ijebu, Oba Sikiru Adetona ya taka.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta sanar da sake bude shafin yanar gizo domin ci gaba da daukan ma'aiakata a wasu hukumomi da ke kasar.
Bola Tinubu
Samu kari