Bola Tinubu
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ka da ya yarda da 'yan siyasa masu sauya sheka zuwa APC.
Yayin da hare-haren yan bindiga ya yi ƙamari, Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro su sauya dabarunsu nan take domin kawo karshen matsaloli a Borno, Benue da Plateau.
Shugaban kasan Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawar sirri da mai ba shi shawara kan harkokin tsaro da babban hafsan tsaro, Janar Christopher Musa.
Jam'iyun adawa na shirin haɗaka domin kifar da Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, cikinsu akwai PDP da NNPP da SDP da kuma LP duk da cewa akwai matsaloli a tafiyar.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya ce babu bukatar sanya dokar ta baci a jihar Benue saboda matsalar tsaro. Gwamna Alia ya ce zai iya magance matsalar tsaro.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan shirin saka wutar sola a Aso Villa da Bola Tinubu ke yi. Ta ce ko a fadar shugaban Amurka ma ana aiki da wutar sola.
Rahotanni na nuni cewa Gwamna Siminalayi Fubara na duba yiwuwar sauya sheka zuwa APC domin sulhu da Tinubu. Wannan na zuwa ne bayan ganawarssu a birnin Landan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Siminalayi Fubara kan rikicin siyasar jihar Rivers da ya kai ga ayyana dokar ta-baci. Nyesom Wike bai ji dadi ba.
Mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar matsalolin tsaro a jihohin Najeriya a baya bayan nan.
Bola Tinubu
Samu kari