Bola Tinubu
An tsaurara tsaro a Anambra gabanin ziyarar Tinubu. Ana sa ran shugaban kasar zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka da gwamnatin jihar ta kammala.
An yi ta yada wasu rahotanni cewa shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya nemi afuwar ƴan Najeriya kan canza sakamakon zaben 2023.
Kungiyar matasan Arewa ta AYCF ta taso 'yan siyasan yankin masu sukar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a gaba. Ta ce suna jin haushi ne.
Daniel Bwala ya ce ikirarin haɗakar jam’iyyun adawa kafin zaɓen 2027 mafarki ne kawai, ya ce babu wata jam’iyya mai goyon bayan su Atiku wajen adawa da Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya soki Bola Tinubu kan manufar kishin kasa, ya ce ya sayar da Escalade ya koma Innoson, kuma ya daina duba lafiya a ƙasashen waje.
Yayin da matsalar tsaro ke kara kamari, shugaban jamiyyar APC, Abdullahi Ganduje, ya bukaci gwamnati ta sauya dabarar tsaro ta hanyar maida dazuka sansanonin sojoji
Jam'iyyar APC ta sake wargaza shirin jam'iyyun adawa inda tsohon gwamnan Delta, Dr. Emmanuel Uduaghan da ƴarsa wacce kwamishina ce suka warsar da PDP.
Majalisar Dattawa ta amince da biyu daga cikin kudurorin dokar gyaran haraji huɗu da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar bayan rahoton kwamitin majalisar.
Wani jigon APC a jihar Ribas, Eze Chukwuemeka Eze ya bayyana cewa tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ne mafita a Najeriya domin zai iya maganxe matsaloli.
Bola Tinubu
Samu kari