Bola Tinubu
Shugaba Tinubu ya gana da Gwamna Sheriff a fadar Aso Villa 'yan kwanaki bayan komawarsa APC. Wannan ce haduwar Tinubu da gwamnan Deltan bayan barin PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci wasu daga cikin jihohin Najeriya bayan hawansa mulki. Wasu daga cikin ziyarorin ya yi su ne don kaddamar da ayyuka.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu dumbin yawa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da wasu muhimman ayyuka da za su laƙume kudi sama da Naira biliyan 750.
Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan hana shigo da kayayyaki daga waje.
Yayin ake ta shirin zaben 2027, wani jigo a jam’iyyar APC, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya ce Bola Tinubu na iya fuskantar matsaloli da za su hana shi tsayawa takara.
Attajirin Nahiyar Afrika, Aliko Dangote ya yaba wa Shugaba Tinubu bisa nada sabbin shugabannin kamfanin NNPCL inda ya ce sun cancanta kuma za su kawo shi ga ci gaba.
Aliko Dangote ya bayyana wadanda suke kokarin durkusa matatarsa bayan ya kai ziyara ga Bola Ahmed Tinubu. Dangote ya ce shugabannin NNPCL ba su cikinsu.
Buba Galadima ya ce ya kamata Atiku Abubakar ya hakura da takara a 2027. Buba Galadima ya ce El-Rufa'i ba zai jagoranci 'yan adawa ba, ya yi kira ga Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari