Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce ya samu Dala a kan N1,900 a lokacin da ya hawu kan mulkin Najeriya a 2023. Legit ta yi bincike domin gano gaskiyar maganar.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya jagoranci gwamnonin Arewa maso Gabas wajen ganawa da Bola Tinubu inda suka bukaci kammala manyan ayyukan hanyoyi 17.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya yi magana kan zaben shekarar 2027 inda ya ce babu abin da zai hana Bola Tinubu lashe zaben.
Dan Majalisar Wakilai ta kasa, Hon, Abdulmumini Jibrin Kofa ya bayyana cewa har yanzu kofar jagoran NNPP a bude take na komawa jam'iyyar APC mai mulkin kasa.
Kungiyar dattawan Arewa ta mika bukatunta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinuvu kan matsalar rashin tsaro. Ta nuna cewa akwai bukatar a ayyana dokar ta baci.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewa bai shiga cikin wata hadaka ba don kifar da gwamnatin mai girma Bola Tinubu a 2027.
Kungiyar masoyan tsohon shigaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ta gana da Bola Ahmed Tinubu a Aso Villa, ta kuma tabbatar da goyon baya ga shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne a duba batun samar da 'yan sandan jihohi saboda magance ta'addanci.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin 'yan kungiyar Buhari a fadarsa da ke Abuja. Ya gaya musu cewa ba zai iya nada kowa a kan mukami ba.
Bola Tinubu
Samu kari