Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin a sake duba ayyukan samae da tsaro a jihar Katsina. Ya umarci a kara sayo kayan aiki ga jami'an tsaro.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo da Salihu Dembos da Ayo Adewuyi a matsayin shugabannin NTA, inda ya soke nade-naden da ya yi na sababbin shugabanni a Agusta, 2025.
Shugaba Bola Tinubu ya ce Najeriya ba ta tsoron sauye-sauyen ciniki da harajin da Donald Trump da ya kakabawa kasashe saboda tattalin arzikin kasar ya kara karfi.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya nuna cewa babu wani yunkurin bata suna da zai hana Shugaba Bola Tinubu yin tazarce.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan zargin Bola Tinubu ya fifita yankin Kudu inda ta ce Arewa maso Yamma ce ta fi kowa samun kaso mai tsoka a ayyuka.
Kungiyar Izala za ta gabatar da wa'azi da taron gabatar da littattfan Sheikh Abubakar Mahmud Gumi a jihar Kaduna. Shugaba Bola Tinubu da El-Rufa'i za su halarta.
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kan zaben 2027, ya ce akwai mutane uku da za su iya kayar da shi, ya cire Jonathan daga jerin.
A labarin nan, za a ji yadda Sanata Shehu Sani ya waiwayi tsohin gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai bayan ya yi kaca-kaca da salon mulkin gwamantin Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta bayyana takaicin yadda gwamnatin tarayya ta karya alkawarin da ta dauka a kan 'ya'yanta.
Bola Tinubu
Samu kari