Majalisar dokokin tarayya
Dan majalisa ya bayyana cewa, akwai yiyuwar bijiro da batun tsige shugaba Muhammadu Buhari idan aka gagara samun mafita mai dorewa kan lamuran rashin tsaron kas
Yan majalisar dattijai sun yi kira ga shugaban ƙasa ya ɗauki sabbin jami'an tsaro, a samar musu makaman da suke buƙata domin magance matsalar tsaro a ƙasar nan
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya ranshar da sabon sanata, Sanata Frank Ibezim, wanda zai wakilci mazaɓar Imo ta arewa a majalisar dattijai.
Shugaban kwamitin dake kula da sojoji na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, yace bai kamata gwamnati tana boye lamarin masu taimakawa yan Boko Haram ba.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
Shugaban Majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya tabbatar ma da ƙungiyar likitovi cewa majalisar sa zata yi duk me yuwu wa domin ganin an biya su hakƙinsu.
Rahotanni Sun tabbatar da cewa, shugaban rundunar sojojin ƙasar nan ya bayyana gaban kwamitin wucin gadi da majalisa ta kafa domin bincika kuɗaɗen makamai.
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, ya maida raddi ga waɗanta ke iƙirarin cewa Najeriya ta kama hanyar lalacewa, Lawan ya ce b zata taɓa lalacewa ba.
Yan majalisar dokokin kasar nan dake cikin kwamitin majalisa kan harkar kiwon lafiya, sun yi matuƙar fusata bisa rashin bayyanar shugaban hukumar MDCN yau.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari