Majalisar dokokin tarayya
Hukumar NYSC ta koka kan yadda gwamnati ta ware makudan kudade don cin abinci a gidajen yari, yayin da aka ware dan kadan ga 'yan bautar kasa a fadin kasar.
A ranar Juma'a sanatoci sun yi arangama kan rarrabe ayyukan tituna a kasafin kudin shekarar 2022.Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola ya je kare kasafi.
Rikici ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau, Kaakakin da aka tsige ya ce ba zai yarda ba. Tsigaggen Kakakin majalisar Nuhu Abok, ya bude nasa zauren.
Rahotannin dake fitowa yanzu haka daga jihar Cross Ribas na nuni da cewa ƴar majalisar dokokin jihar, Elizabeth Ironbar, ta rigamu gidan gaskiya ranar Talata.
Shugabannin majalisun dokokin jihohin Najeriya 36 sun yi ittifaki wajen kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ya alanta yan bindiga matsayin yan ta'adda.
A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta ce mako mai zuwa za ta mika kudiri ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana 'yan bindiga matsayin 'yan ta'adda.
Mamban majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan Arewacin Talata-Mafara, Hanarabul Shamsudden Hassan, ya tsallake rijiya da baya ranar Alhamis a zauren majal
A ranar Litinin, majalisar dattawa ta ce za ta duba tare da amincewa da kasafin kudin shekarar 2022 tsakanin 12 ga watan Disamba zuwa ranar Alhamis 16 na 2021.
Majalisar wakilan Najeriya a yau ta zauna, inda ta karanta batutuwan da ke tattare da kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar a makon jiya.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari