Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilan tarayya ta bi sahun takwararta majalisar dattijai wajen kira ga shugaba Buhari ya gaggauta ayyana yan fashin daji a matsayin yan ta'adda.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ta yanke hukuncin tsige ɗaya daga cikin yan majalisun tarayya dake wakiltar jihar.
Abuja - Ɗan majalisar tarayya daga jihar Benuwai, ya bayyana sauya shekarsa daga Labour Party, zuwa jam'iyyar APC mai mulki a zaman majalisa na yau Talata.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi majalisar dattijai ta zare sunayen ma'aikatu biyu daga mambobin majalisar zartarwa na sabuwar dokar man fetur PIA.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bada rantsuwar fara aiki ga sabon sanatan mazaɓar Cross Rivers ta arewa, Sanata Agom Jarigbe, ranar Laraba.
Abuaja - Karamin ministan hakar ma'adanai, Dakta Uche Ogah, ya bayyana cewa ana amfani da jiragen alfarma wajen fasa kwaurin albarkatun zinare daga Najeriya.
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta koma hutun kwana ɗaya bisa dalilin mutuwar ɗaya daga cikin mambobin majalisar daga jihar Ondo, Honorabul Adedayo Omolafe.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, yace kamata yayi a kara karfafa yan kungiyar Boko Haram domin su canza tunaninsu, su koma rayuwa kamar kowa.
Abuja - Bayan ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, sanata Ahmad Lawan yace gwamnati ta fara tattaunawa domin nemo hanyoyin rage ciyo bashi daga waje.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari