Yan ta'adda
An tseraratar da wasu karin fasinjoji goma sha nbiyu da akai garkuwa dasu a tashar jirgin kasan Edo, a shekarar data gabata, yayin da suke kokarin hawa jirgin
Shelikwatar rundunar tsaron Nigeria ta sanar da kamawa tare da kashe gugun yan ta'adda hadi da kama makamansu masu tarin yawa a yakin da take dasu a fadin Kasar
Yayin da suke gudanar da aikin kakkaba, dakarun rundunar Sojojin Najeriya sun kashe mayakan ta’addanci fiye da 50 sannan sun kama wasu da dama a yankin arewa.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana matsayarta game da yadda take shirin yin zaben 2023. Ta ce bata taba tunanin dage zabe ba, don haka za a yi zabe.
Manyan kwamandojin ISWAP da suka race sakamakon farmakin mayakan ta'addancin Boko Haram zuwa jamhuriyar Nijar sun mika wuya ga hukumomin tsaro tare da tuba.
Bola Tinubu mai takarar shugabancin Najeriya ya fito yana cewa harin da aka kai a tashar jirgi ya nuna akwai rashin tsaro,akasin abin da shugaban kasa ke fada.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun hallaka wata mata mai juna biyu, inda suka hallaka wasu mutum uku kuma daban duk dai a lokacin da suka kawo farmaki a Anambra.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bashi da bulo daya a kasar ketare don haka babu wanda zai bata masa suna ko bayan ya sauka mulkin Najeriyaa.
An yi alkawarin ceto wadanda aka dauke a tashar jirgin kasa a Edo. Kwatsam sai ga shi ‘yan bindigan su na neman a biya kudin fansar N20m a kan duk mutum daya.
Yan ta'adda
Samu kari