Olusegun Obasanjo
Atiku Abubakar, ya yi alfahari da nasarorin da suka samu a karkashin mulkin Olusegun Obasanjo. Ya ce sun biya dukkan basussukan da ake bin kasar a zamaninsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi hannunka mai sanda ga wadanda suka mulki Najeriya a tsakanin 1999 da 2015, ya ce sune sanadin halin tabarbarewar kasar.
Wani hoto ya bayyana wanda ya nuna tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Akure, jihar Ondo, da Pa Reuben Fasoranti, wanda ke da shekaru casa'in da hudu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya taimaka masa a lokacin yana shugaban kasa
Laftana Janar Alani Akinrinade ya koka da halin da Najeriya ta ke ciki. Tsohon Sojan kasan ya shiga cikin sahun masu sukar Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Olusegun Obasanjo ya ce Buhari ya taimakawa Akinwumi Adesina a zaben AfDB. Obasanjo ya ce Buhari ya nuna dattaku ta yadda ya marawa takarar Dr. Adesina baya.
Mista Ayodele Fayose ya ce ya yarda da abin da Obasanjo ya fada a kan mulkin APC. A cewarsa, Obasanjo ya yi gaskiya, Najeriya ta na rushewa a mulkin Buhari.
Babban jigon arewa, Balarabe Musa ya bayyana cewa tun kafin zuwan mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari kasar ta lalace, illa dai kawai abunda ya karu yanzu.
Wani babban jami'i a fadar shugaban kasa ya gaggauta yi wa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, martani a kan ikirarinsa na daidaicewar Najeriya karkashi.
Olusegun Obasanjo
Samu kari